Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:foundations

Discussion page of foundations
Revision as of 14:43, 14 February 2022 by Admin (talk | contribs) (Created page with "Hebrews 11:10 says of Abram: “He was awaiting the city having real '''foundations''', the builder and maker of which city is God.” Littafin Ibraniyawa 11:10 ya ce Ibrahim...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Hebrews 11:10 says of Abram: “He was awaiting the city having real foundations, the builder and maker of which city is God.”

Littafin Ibraniyawa 11:10 ya ce Ibrahim yana jiran “birnin da ke da tussa, wanda mai-sifansa da mai-aikinsa Allah ne.”

jw2019

These are the very foundations on which human society rests —law, order, and justice.

Ainihin tushe ne na rayuwar mutane wato, doka, ka’ida, da kuma shari’a.

jw2019

22 That young couple certainly started their marriage off on the best of foundations.

22 Wannan ma’auratan sun soma aurensu da kyau.

jw2019

14 Paul described Abraham as an alien resident and a tent dweller who was “awaiting the city having real foundations, the builder and maker of which city is God.”

14 Bulus ya ce Ibrahim ya yi baƙunci kuma yana zama cikin alfarwa yana “jiran birnin nan mai tushe, wanda mai fasarta shi, mai gina shi kuma, Allah ne.”

jw2019

16 The Bible says that Abraham “was awaiting the city having real foundations, whose designer and builder is God.”

16 Littafi Mai Tsarki ya ce Ibrahim “yana tsumayen birnin da ke da tussa, wanda mai-sifansa da mai-aikinsa Allah ne.”

jw2019

That young couple certainly started their marriage off on the best of foundations.

Waɗannan ma’auratan sun gina aurensu a kan tushe mai kwari.

jw2019

During the night, an earthquake shook the foundations of the jail and opened all the doors.

Da dare ya yi, sai girgizar ƙasa ta auku kuma ƙofar kurkukun ta buɗe.

jw2019

The Bible states: “[God] has established the earth on its foundations; it will not be moved from its place forever and ever.”

Littafi Mai Tsarki ya ce: “[Allah] ya kafa tussan duniya, domin kada ta jijjigu har abada.”

jw2019

2 Isaiah was also awed by what he heard —singing so powerful that it shook the temple to its very foundations.

2 Ishaya kuma ya cika da tsoro domin abin da ya ji—waka mai karfi ta cika haikali har sai da tushen ya girgiza.

jw2019

French sociologist Edgar Morin stated: “All the foundations upon which morals are based —God, nature, homeland, history, reason— have lost their unquestionable nature. . . .

Edgar Morin wani ɗan faransa mai ilimin halayen zaman jama’a ya ce: “Duka tushen ɗabi’u, wato, Allah, yanayi, ƙasa, tarihi, da kuma tunani, ba su da muhimmanci kuma. . . .

jw2019

Injustices cause “the foundations of the earth” to totter.

Rashin gaskiya ta sa “tussan duniya” su girgiza.

jw2019

Abel, Enoch, Noah, Abraham, and others like them believed in the resurrection of the dead and looked forward to life on earth under God’s Kingdom, “the city having real foundations.”

Habila da Anuhu da Nuhu da Ibrahim da kuma wasu kamar su sun ba da gaskiya cewa Allah zai ta da matattu kuma sun yi ɗokin yin rayuwa a duniya a ƙarƙashin Mulkin Allah, wato “birnin da ke da tussa.”

jw2019

God’s Word foretells that the governments and all their dependent organizations will be rocked from their foundations.

Littafi Mai Tsarki ya annabta cewa za a halaka gwamnatoci da dukan ƙungiyoyin da ba sa goyon bayan Mulkin Allah.

jw2019

Nevertheless, “he was awaiting the city having real foundations,” states the Bible.

Duk da haka, yana jiran “birnin da ke da tussa,” in ji Littafi Mai Tsarki.

jw2019

We can only imagine the joy and satisfaction that he experienced as his Father “prepared the heavens” and “established the foundations of the earth.”

Hakika, ya yi farin ciki sosai sa’ad da Allah ya “shirya sammai” da “tussan duniya.”

jw2019

They did not attach themselves to any of the city-kingdoms in the land because they were looking for something better —“the city having real foundations, the builder and maker of which city is God.”

Ba su sa kansu cikin wani birnin mulki cikin ƙasar ba domin suna zuba ido ga abin da ya fi kyau—“birnin nan mai tushe, wanda mai fasarta shi, mai gina shi kuma, Allah ne.”

jw2019

God’s Word tells us that Abraham “was awaiting the city having real foundations, the builder and maker of which city is God.”

Littafi Mai Tsarki ya ce Ibrahim yana jiran “birnin da ke da tussa, wanda mai-sifansa da mai-aikinsa Allah ne.”

jw2019

11:3 —What foundations are torn down?

11:3—Waɗanne tushe ne aka rushe?

jw2019

Yet, he could now envision “the city having real foundations,” a righteous government over mankind.

Duk da haka, yanzu yana iya hangar “birni da ke da tussa,” gwamnatin adalci bisa mutane.

jw2019