Verb
- to prevent, stop, forbid
- Ta bada tallafi ga ayyukan hana yaduwa cutar murar Tsuntsaye ta hanyar shirya kwasa-kwasai a cibiyoyi a nahiyar Afirka, cikin watan jiya watan Janairu, 2007. <> She supported efforts at preventing the spread of avian influenza by organizing courses at 6 centers in Africa last month, January 2007. --UMD_NFLC_Hausa_Lessons/12
- and nothing has prevented us from sending signs <> kuma babu abin da ya hana mu, mu aika da ayoyi = babu abin da ya hana mu, mu aika da mu'ijizai. --Qur'an 17:59