Quran/3/14 > Quran/3/15 > Quran/3/16
۞ قُلْ أَؤُنَبِّئُكُم بِخَيْرٍۢ مِّن ذَٰلِكُمْ ۚ لِلَّذِينَ ٱتَّقَوْا۟ عِندَ رَبِّهِمْ جَنَّـٰتٌۭ تَجْرِى مِن تَحْتِهَا ٱلْأَنْهَـٰرُ خَـٰلِدِينَ فِيهَا وَأَزْوَٰجٌۭ مُّطَهَّرَةٌۭ وَرِضْوَٰنٌۭ مِّنَ ٱللَّهِ ۗ وَٱللَّهُ بَصِيرٌۢ بِٱلْعِبَادِ ١٥
Qul aonabbi-okum bikhayrin min thalikumlillatheena ittaqaw AAinda rabbihim jannatun tajreemin tahtiha al-anharu khalideena feehawaazwajun mutahharatun waridwanunmina Allahi wallahu baseerun bilAAibad — Transliteration
Say, ˹O Prophet,˺ “Shall I inform you of what is better than ˹all of˺ this? Those mindful ˹of Allah˺ will have Gardens with their Lord under which rivers flow, to stay there forever, and pure spouses,[1] along with Allah’s pleasure.” And Allah is All-Seeing of ˹His˺ servants,
— Dr. Mustafa Khattab, The Clear Quran
[1] See footnote for 2:25.
Say, "Shall I inform you of [something] better than that? For those who fear Allāh will be gardens in the presence of their Lord beneath which rivers flow, wherein they abide eternally, and purified spouses and approval from Allāh. And Allāh is Seeing [i.e., aware] of [His] servants - — Saheeh International
Ka ce: Shin kuma, in gaya muku mafi alhẽri daga wannan? Akwai gidãjen Aljanna a wurin Ubangiji sabõda waɗanda suka bi Shi da taƙawa, kõguna suna gudãna daga ƙarƙashinsu, suna madawwama a cikinsu, da mãtan aure tsarkakakku, da yarda daga Allah. Kuma Allah Mai gani ne ga bãyinSa.
— Hausa Translation(Abubakar Gumi)
Ka ce, “Bari in sanar da ku mafi alkhairin wannan: ga wanda suka aikata aikin taqawa, akwai daga wurin Ubangijinsu, lambuna wanda qoramai suna gudana cikinta, da tsarkakkun abokan aure, da murna cikin albarkacin ALLAH.” ALLAH Mai gani ne ga bayin Shi.
--Masjid Tucson
Ce, ‘In ba ku labarin abin da ya fi waɗannan?’ Masu tsoron Allah, suna da gidajen Aljanna gurin Ubangijinsu, waɗanda koramu ke gudana a ƙarƙashinsu, za su zauna cikinsu, kuma suna da mata tsarkaka, kuma za su sami yarda daga Allah. Allah yana ganin bayinSa. [1]
Segmented
3:15 Audio
- Arabic Audio:
Saheeh International English Translation Audio:
- Arabic Audio: