Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

daga

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 16:58, 19 January 2016 by Admin (talk | contribs) (Created page with "== Preposition == from - arising out of... <> kalma mai nuna tsakanin nisan wani wuri zuwa wani, ko wani lokaci zuwa wani #: sun yi tafiya '''daga''' Kano zuwa Jiagawa #:...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Preposition

from - arising out of... <> kalma mai nuna tsakanin nisan wani wuri zuwa wani, ko wani lokaci zuwa wani

  1. sun yi tafiya daga Kano zuwa Jiagawa
    Ina aiki tun daga safe zuwa azahar.

Noun 1

dagā f ‎(plural dagage)

  1. bangle-charm (worn on the upper arm or wrist)

Noun 2

dāgā f

  1. struggle, battle