Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

igiya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 11:32, 2 May 2016 by Admin (talk | contribs) (Created page with "== Suna == {{suna|igiya|igiyoyi|igwai}} <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>Category:Feminine gender Hausa nouns # rope, string, cord <> abar ɗaure kaya...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Suna

Tilo
igiya

Jam'i
igiyoyi or igwai

f

  1. rope, string, cord <> abar ɗaure kaya wadda ake tubkawa da kaba ko rama ko kuka (same as yaggiya)
  2. a current, tide <> igiyar ruwa - watau ƙarfin ruwa mai gudu wanda kan ja abu da ƙarfi.
  3. any viper like snake <> igiyar ƙasa - abin ƙasa kamar miciji
  4. coax or an electric cable <> igiyar lantarki.
Contents