Verb
wurga | wurge | wurgo | wurgu
- to throw, toss, fling
- Jao miranda ya ci gida, sannan neymar ya wurga kwallo ta 3 a raga.
- A cewarsu ana ta wurga bambamai ta jirage masu saukar angulu. [1]
- Ya nuna ni, ita kuma ta wurgo min. <> He pointed at me then she tossed it to me.