Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Manzo

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 10:27, 26 May 2017 by Admin (talk | contribs)

Proper Noun

Proper noun
Manzo

  1. laƙabin da ake yi wa mai suna Adamu ko Jibirila.

Noun

Singular
Manzo

Plural
manzannai or manzanni

m

  1. Manzon Allah - mutumin da Allah ya aiko don ya isar da saƙonsa ga al'ummarsa. See: Annabi. <> Messenger of God sent to deliver God's message.
  2. a messenger, an errand boy. <> kowane mutum da aka aika don ya isar da wani saƙo.