Toggle menu
24.1K
669
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tsiro

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 16:01, 23 October 2016 by Admin (talk | contribs)

Suna

Tilo
tsiro

Jam'i
tsirrai or tsire-tsire

m

  1. shukar da ta hudo ƙasa ta toho; abin da ya ɓulla daga ƙasa na daga haki ko shuka. <> a plant, shrub
  2. abin da ya fito a jiki ba a tsammani idan ƙila ya zama ciwo. <> a prognosis*
Contents