Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

dafa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 22:28, 5 June 2017 by Admin (talk | contribs) (Created page with "==Verb== # girka abu da ruwa a kan wuta har ya nuna. <> to cook, boil, steam. # cooked = ya dafu/dahu. # to blacken, darken <> mai da abu baƙi #: '' Rana ta '''dafa''...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Verb

  1. girka abu da ruwa a kan wuta har ya nuna. <> to cook, boil, steam.
  2. cooked = ya dafu/dahu.
  3. to blacken, darken <> mai da abu baƙi
    Rana ta dafa shi har ya yi baƙi.

Verb 2

dafa | dafe | dafo

  1. ɗora tafin hannu kan kafaɗa ko kan wani abu don neman dogaro.
  2. karɓa ko amsa. <> accept or answer.
  3. kama wani abu ta amfani da dabara. <> to smartly capture something.
    Ya dafe kazarsa da ta kucce.