Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

daga

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Preposition

Preposition
daga

  1. from, among - arising out of... <> kalma mai nuna tsakanin nisan wani wuri zuwa wani, ko wani lokaci zuwa wani
    sun yi tafiya daga Kano zuwa Jigawa <> They traveled from Kano to Jigawa
    Ina aiki tun daga safe zuwa azahar. <> I've been at work from this morning up until noon.

Noun 1

Tilo
daga

Jam'i
dagage

dagā f ‎(plural dagage)

  1. bangle-charm (worn on the upper arm or wrist)

Noun 2

dāgā f

  1. struggle, battle


Google translation of daga

From.

  1. (preposition) from <> daga; by <> da, kafin, daga, zuwa;
  2. (verb) brew <> daga;