Adjective
bagidaje = m; bagidajiya = f
- mai halin ƙauyanci wanda bai da dabara wajen harkokinsa. Mutum marar kan gado <> oldschool, unrefined person; a simpleton.
- kifin rijiya mara gogewa da huɗɗar zamani.
Google translation of bagidajiya
bagidaje = m; bagidajiya = f