Toggle menu
24.2K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

lilo

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 08:57, 6 October 2018 by Admin (talk | contribs) (Created page with "==Noun== {{suna|lilo|none}} <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>Category:Masculine gender Hausa nouns # igiyar da yara ke ɗaurawa a reshen ice ko wasu turaku su sa...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Noun

Tilo
lilo

Jam'i
babu (none)

m

  1. igiyar da yara ke ɗaurawa a reshen ice ko wasu turaku su sa mata mazauni su hau su zauna a kai ana tura su.
  2. wani irin zare na suluki mai ƙarfi wanda ake shirin carbi ko wani abu da shi.
  3. A small, low plant with edible berries. (= (Kazaure.) bilo; (Had.) tabila; (G.) 'dan loma.)

Verb

  1. to sway, swaying, swinging back and forth dangling.
  2. Going to and fro, wandering about from place to place. (= gilo.)