Noun
m
- a small gift to someone (e.g. a teacher) to show one's compliments. (= abin cin goro)
- waxbill bird. <> wani irin tsuntsu mai jan baki.
- sunan da ake sa wa yaron da aka Haifa da jan baki.
- (kirari) kirarin da ake yi wa ƙwaron sankara.
- Iskar bori da ake kira Ɗangaladima.