Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:ajiya

Discussion page of ajiya
Revision as of 22:13, 23 June 2019 by Maintenance script (talk | contribs) (Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:))
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Glosbe's example sentences of ajiya [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar ajiya:
    1. Yana da ban ƙarfafa ga bayin Jehovah su sani cewa Malachi 3:17 tana samun cikarsa na ainihi a kansu: “Za su zama nawa, in ji Ubangiji mai-runduna, a cikin wannan rana da ni ke yin ajiya mai-daraja ke nan.”
      How comforting it is for Jehovah’s servants to know that Malachi 3:17 is finding its major fulfillment upon them: “‘They will certainly become mine,’ Jehovah of armies has said, ‘at the day when I am producing a special property.’” [2]

    2. Maimakon ambata ko nawa za a bayar ko kuma yawan ushiri, Bulus ya ba da shawara cewa “a kan rana ta fari ga bakwai kowane a cikinku shi ajiye ajiya, gwargwadon samuwa da ya ke yi.”
      Rather than specifying an amount or a percentage, Paul merely suggested that “on the first day of every week, each one . . . should set aside a sum of money in keeping with his income.” [3]

    3. Ya shirya tsarin gine-gine a dukan ƙasar, ya kula da gine-ginen fada, hanyoyi, gidan ruwa, wuraren ajiya, birane domin karusarsa, da kuma na mahayansa.
      He organized a nationwide construction program, overseeing the building of palaces, roads, waterworks, storage cities, chariot cities, and cities for the horsemen. [4]

    4. Yesu ya ce: “Mutum nagari daga cikin ajiya mai-kyau ta zuciyatasa ya kan fito da abin da ke mai-kyau; mugu kuwa daga cikin mugunyar ajiyatasa ya kan fito da abin da ke mugu: gama daga cikin yalwar zuciya bakinsa yake zance.”
      Jesus said: “A good man brings forth good out of the good treasure of his heart, but a wicked man brings forth what is wicked out of his wicked treasure; for out of the heart’s abundance his mouth speaks.” [5]

    5. Akwai wanda zai ba mutumin da bai amince da shi ba ajiya da kuma yin amfani da kayansa masu tamani?
      Would anyone assign someone he did not trust to keep and use his valuable things? [6]

    6. (Luka 21:1-4) Saboda haka, kowane mutum zai iya yin “ajiya” domin ya ba da gudummawa ‘bisa yadda ya yi niyya a zuciyarsa.’—1 Korintiyawa 16:2; 2 Korintiyawa 9:7.
      (Luke 21:1-4) Thus anyone can regularly “set something aside” to give “just as he has resolved in his heart.” —1 Corinthians 16:2; 2 Corinthians 9:7. [7]

    7. A kan rana ta fari ga bakwai kowane a cikinku shi ajiye ajiya, gwargwadon samuwa da ya ke yi, domin kada a yi ta tattarawa sa’anda na zo.
      Every first day of the week let each of you at his own house set something aside in store as he may be prospering, so that when I arrive collections will not take place then. [8]

    8. “Mutum nagari daga cikin ajiya mai-kyau ta zuciyatasa ya kan fito da abin da ke mai-kyau,” in ji Yesu, “gama daga cikin yalwar zuciya bakinsa ya ke zance.”
      “A good man brings forth good out of the good treasure of his heart,” said Jesus, “for out of the heart’s abundance his mouth speaks.” [9]

    9. wasiyya da ajiya
      wills and trusts [10]

    10. Yesu ya ce: “Mutum nagari daga cikin ajiya mai-kyau ta zuciyatasa ya kan fito da abin da ke mai-kyau; mugu kuwa daga cikin mugunyar ajiyatasa ya kan fito da abin da ke mugu: gama daga cikin yalwar zuciya bakinsa ya ke zance.”
      Jesus said: “A good man brings forth good out of the good treasure of his heart, but a wicked man brings forth what is wicked out of his wicked treasure; for out of the heart’s abundance his mouth speaks.” [11]

    11. Ya kamata mu yi abu mai kyau a hanya ta ruhaniya kowacce rana, kamar yadda take, mu tara ajiya mai kyau ta ruhaniya.—Matiyu 6:20; 1 Bitrus 2:12; 3:15; Yakubu 3:13.
      Let us accrue something positive in a spiritual sense each day, building, as it were, a healthy, spiritual bank account. —Matthew 6:20; 1 Peter 2:12; 3:15; James 3:13. [12]

    12. Hakika, Yesu da manzanninsa sun yi ajiya domin matalauta, kuma suna karɓan wasu kuɗaɗe daga mutanen da suka iske a lokatan aikinsu na hidima.
      In fact, Jesus and his apostles kept a common fund for the poor, and they accepted contributions from caring people they met in their work. [13]

    13. AJIYA DA KUMA RIBA
      TRUSTS AND ANNUITIES [14]

    14. Yin ‘ajiya a sama’ shi ne ajiya mafi kyau da za ku iya yi kuma shi kaɗai ne mai albarka ta har abada. (Mat.
      Storing up “treasures in heaven” is the most secure investment you can make and the only one with everlasting benefits. [15]

    15. Tana samun kuɗi sosai kuma tana yi wa masu yin ajiya dillanci sosai.
      She was making a lot of money and dealing in huge sums for her clients. [16]

    16. Wani littafin bincike ya ce furucin Ayuba, “ka ɓoye ni,” yana iya nufin “ka kwantar da ni a ɓoye a matsayin ajiya mai tamani.”
      One reference work says that Job’s words “conceal me” can mean “to lay [me] away in security as a precious deposit.” [17]

    17. Amma a wurin Saratu, wannan gidan ba kawai inda take ajiya dukiyoyinta ba ne.
      But Sarah’s home was more to her than a mere place in which to keep her belongings. [18]

    18. Wurin Ajiya da Ɗaukowa: Ana ajiye muhimman abubuwa na tarihi bisa tsari don kada su lalace kuma kada haske da danshi su lalace su.
      Storage and Retrieval: Archival materials are stored in an orderly and secure way to prevent loss and to protect them against damage from light and moisture. [19]


Retrieved June 23, 2019, 6:13 pm via glosbe (pid: 21012)