Glosbe's example sentences of associate [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar associate:
- (2) We are influenced for good or for bad by the people with whom we associate; that is simply a fact of life.
(2) Halayen abokan da muka yi suna shafanmu a hanyar da ta dace ko kuma a hanyar da ba ta dace ba. [2] - 15:33) Even so, he may feel that if he does not associate with them, he is being disloyal.
15:33) Duk da haka, yana iya jin cewa idan bai yi tarayya da su ba, yana rashin aminci. [3] - PICTURE DESCRIPTION: Friends: A young Witness with a bad associate is embarrassed when she sees fellow Witnesses.
BAYANI A KAN HOTO: Abokai: Wata Mashaidiya da ƙawarta ba ta bauta wa Jehobah ta ji kunya sa’ad da ta ga wasu Shaidu. [4] - 3:1-3) During the Thousand Year Reign, Jesus and his 144,000 associate kings and priests will bring faithful humans to perfection.
3:1-3) A lokacin da Kristi zai yi Sarauta na Shekara Dubu, shi da waɗanda za su yi sarauta guda 144,000 a matsayinsu na sarakuna da firistoci ne za su sa mutane masu aminci su zama kamiltattu. [5] - Of course, if you already associate with a congregation of Jehovah’s Witnesses, you can likely testify to the warm fellowship that you enjoy there and the sense of security that you have.
Idan ka riga ka soma tarayya da ikilisiyar Shaidun Jehobah, za ka iya ba da shaidar tarayya na kud da kud da kake morewa a ciki da kuma irin kāriyar da kake samu. [6] - 8. (a) What else, described at Matthew 13:24-30, 36-43, did Jesus associate with the conclusion of the system of things?
8. (a) Menene kuma da aka kwatanta a Matta 13:24-30, 36-43 da Yesu ya haɗa shi da ƙarshen zamani? [7] - ▪ Associate with those who demonstrate heartfelt zeal for the ministry. —Prov.
▪ Ka yi tarayya da waɗanda suke nuna himma da dukan zuciyarsu don hidima.—Mis. [8] - Further, if we associate with those who put the interests of God’s Kingdom first, we will become like them, loving what they love and avoiding what they avoid. —Psalm 15:4; Proverbs 13:20.
Bugu da ƙari, idan muka yi cuɗanya da mutane da suka saka Mulkin Allah farko a rayuwarsu, za mu zama kamarsu, za mu ƙaunaci abin da suke ƙauna kuma mu guji abin da suka ƙi.—Zabura 15:4; Karin Magana 13:20. [9] - 2:8) It was foretold that the Messianic “son of man” would have associate rulers in the heavenly Kingdom.
2:8) An annabta cewa Almasihu “ɗan mutum” zai samu waɗanda za su yi sarauta da shi a Mulkin samaniya. [10] - A study in another home motivated an 85-year-old woman to associate with the local congregation and express her desire to be baptized.
Wani nazarin da aka gudanar a wani gida dabam ya sa wata ’yar shekara 85 ta soma halartan taron ikilisiya kuma ta ce tana so a yi mata baftisma. [11] - Hundreds of verses associate his name with the words “holy” and “holiness.”
Darurruwan ayoyi sun hada sunansa da kalmar nan “tsarki” da kuma “tsarkaka.” [12] - (John 3:1-5) Even some who became Jesus’ followers did not fully understand what God’s Kingdom is or what they must do to receive the blessing of becoming associate rulers with Christ. —Matthew 20:20-22; Luke 19:11; Acts 1:6.
(Yahaya 3:1-5) Waɗanda suka zama mabiyan Yesu ma ba su fahimci ko menene Mulkin Allah ba kuma ba su fahimci abin da za su yi domin su sami albarkar zama abokan sarauta da Kristi ba.—Matiyu 20:20-22; Luka 19:11; Ayyukan Manzanni 1:6. [13] - Hundreds of Bible verses associate that quality with Jehovah.
Ɗarurruwan ayoyin Littafi Mai Tsarki suna haɗa wannan hali da Jehovah. [14] - 19 What of the new ones who have only recently begun to associate with the congregation?
19 Sababbi da a baya bayan nan ne suka fara tarayya da ikilisiyar fa? [15] - (Hebrews 10:24, 25) We show our thankfulness to Jehovah when we joyfully accept our responsibility to preach and to teach as well as to associate with our brothers regularly at the congregation meetings, viewing such as a privilege and an honor.
(Ibraniyawa 10:24, 25) Muna nuna godiyarmu ga Jehovah sa’ad da muka karɓi hakkinmu da farin ciki na mu yi wa’azi mu koyar kuma mu yi tarayya a kai a kai da ’yan’uwanmu a taron ikilisiya, muna ɗaukan wannan gata ce kuma daraja. [16] - Steps that can help us are as follows: Strive to develop love and brotherly affection, associate with godly people, seek to do good, ‘rejoice with those who rejoice.’
Hanyoyin da za su taimaka mana su ne: Ku ƙaunaci ’yan’uwanku da yin cuɗanya da masu bauta wa Allah da neman hanyoyin yin nagargarun ayyuka da kuma ‘yin farin zuciya tare da waɗanda ke farin zuciya.’ [17] - Associate Rulers
Abokan Sarauta [18] - For example, the principle “bad associations spoil useful habits” teaches us that we are affected for good or for bad by the people with whom we associate.
Alal misali, ƙa’idar nan “zama da miyagu ta kan ɓata halaye na kirki” ta koya mana cewa mutane za su iya rinjaye mu mu yi abubuwa masu kyau ko marar kyau. [19] - “Otherwise, some may associate with us only for personal advantage.”
Idan ba haka ba, wasu za su riƙa halartan taro kawai don mu riƙa biyan bukatunsu.” [20] - 17 Consider just one example of the good that can come when a family loyally upholds Jehovah’s decree not to associate with disfellowshipped relatives.
17 Ka yi la’akari da wannan misalin da ya nuna amfanin da ake samu idan waɗanda suke cikin iyali sun ƙi yin cuɗanya da danginsu da aka wa yankan zumunci. [21] - When I first began to associate with Jehovah’s Witnesses, my parents were horrified.
Iyayena sun yi mamaki sa’ad da na soma nazari da Shaidun Jehobah. [22] - We associate with fellow believers, not primarily for the sake of serving or receiving sumptuous food, but mainly for an interchange of encouragement and the imparting of spiritual gifts.
Sa’ad da muke cuɗanya da ’yan’uwa, abin da ya fi muhimmanci shi ne samun ƙarfafa da kuma taimaka musu su koyi wani abu, ba rarraba abinci mai yawa ba. [23] - Associate their experiences with specific circumstances in your life.
Ka gwada labaransu da wani yanayi na rayuwarka. [24] - Many at school would not associate with me because I was labeled “a German spy.”
Ɗaliban makarantarmu da yawa suka ƙi yin tarayya da ni domin suna gani cewa ni “ɗan leƙen asirin ƙasar Jamus” ne. [25] - * However, the situation in which a disfellowshipped person sits quietly in a seat next to his relatives for the duration of a meeting is far different from the situation in which the relatives needlessly seek out his company to associate with him.
* Amma, akwai bambanci tsakanin waɗannan yanayi biyu: Na farko, mutumin da aka yi wa yankan zumunci ya zauna ba tare da damun kowa ba kusa da danginsa sa’ad da ake taro da kuma na biyu, danginsa suna yin cuɗanya da bai dace ba da shi. [26]
- (2) We are influenced for good or for bad by the people with whom we associate; that is simply a fact of life.
Retrieved June 26, 2019, 11:52 am via glosbe (pid: 3711)