Think of the many good things Jehovah has provided for our enjoyment, such as beautiful mountains, forests, lakes, and oceans. Ka yi tunanin abubuwa masu kyau da yawa da Jehovah ya yi tanadinsu don mu more, kamar su duwatsu masu kyau, kurmi, tafki, da kuma teku. [1]