100. Wa'aradna jahannama yauma izin lil kafirina arda = And We will present Hell that day to the disbelievers, on display = Kuma za mu gabatar da / gitta Jahannama a ranar nan ga kafirai, a gicce
101. Allazina kanat a'a yunuhum fee giɗa in an zikri wakanu layastaɗe una sam'a = They are those whose eyes are blocked from My remembrance and who are unable to hear. = Su ne waɗanda aka toshe daga tunani na kuma ba za su iya ji ba.
102. Afahasiballazina kafaru ayyattakhizu ibadi min duni awliyah, inna a'atadna jahannama lil kafirina nuzula = Then do they think they can take my servants instead of me as protectors? Indeed We have prepared hell for the disbelievers as lodging.