Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
alli
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
Revision as of 12:46, 29 March 2020 by Admin(talk | contribs)(Created page with "<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>Category:Masculine gender Hausa nouns # wani curi wanda ake yi da farar ƙasa ko ƙonannen ƙashi. Ana amfani da shi wajen kaɗi...")
wani curi wanda ake yi da farar ƙasa ko ƙonannen ƙashi. Ana amfani da shi wajen kaɗi ko rubutu. <> Natural chalk, or chalk made from burnt bones. The latter is used specially by spinners, to enable the spindle to twirl freely between their fingers.