Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

akushi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 13:57, 21 July 2020 by Admin (talk | contribs)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Noun

Tilo
akushi

Jam'i
akusa

akushi <> clay pots

akùshī m

  1. abin zuba abinci na ice. <> a food scoop. clay pots. [1]
    (kirari) Baƙi ɗan danya. 'Yan akusa, watau 'yan ta-kifen jam'iyar N.P.C
  2. akushin Allah:
    1. kasuwa
    2. wani irin jan gizo-gizo mai laushin jiki da ake kira karen miski.
Contents