Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:calculate

Discussion page of calculate
Revision as of 10:33, 8 August 2020 by />Unknown user
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Glosbe's example sentences of calculate [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar calculate:
    1. If they do choose to have a gathering, they will want to calculate the expense of the gathering and consider its nature.
      Idan suka zaɓi su yi liyafa, ya kamata su lissafa kuɗin da za su kashe da kuma irin liyafar da za su yi. [2]

    2. In one of his illustrations, Jesus recommended that a person “first sit down and calculate the expense, to see if he has enough.” —Luke 14:28.
      A cikin wani misalinsa, Yesu ya ce yana da kyau mutum ya “fara zaunawa tukuna, ya yi lissafin tamanin . . . , ko yana da abin da zai gama shi.”—Luka 14:28. [3]

    3. • Why are we unable to calculate the exact length of “this generation”?
      • Me ya sa ba za mu iya lissafa ainihin yawan lokacin “wannan tsara” ba? [4]

    4. Before pursuing an endeavor or a purchase that will require an investment of considerable time, money, or energy, it would be good to “calculate the expense” by asking ourselves, ‘Will this improve my service to Jehovah or hinder it?’
      Kafin ka biɗi wani abu ko kuma ka sayi wani abu da zai ci lokacinka, kuɗi, ko kuma kuzari, zai dace ka ‘yi lissafi’ ta wajen yi wa kanka wannan tambayar, ‘Wannan zai kyautata hidimata ga Jehobah ko zai raunana ta?’ [5]

    5. Before you make a decision, “calculate the expense.”
      Kafin ka tsai da shawara ka “yi lissafin tamanin.” [6]

    6. (b) Why are we not able to calculate the exact length of “this generation”?
      (b) Me ya sa ba za mu iya lissafa ainihin tsawon “wannan tsara” ba? [7]

    7. 24:34) And see why it is not possible to calculate the length of “this generation.”
      24:34) Kuma za ka ga dalilin da ya sa bai zai yiwu ba a lissafa tsawon “wannan tsara” ba. [8]

    8. First, of course, it is wise to “sit down and calculate the expense.”
      Amma, da farko, ya fi kyau ka “fara zaunawa tukuna, [k]a yi lissafin tamanin.” [9]

    9. WHAT THE BIBLE SAYS: “Who of you wanting to build a tower does not first sit down and calculate the expense to see if he has enough to complete it?”
      ABIN DA LITTAFI MAI TSARKI YA CE: “In wani daga cikinku na son gina soron bene, da fari ba sai ya zauna ya yi lissafin abin da zai kashe ba, ya ga ko yana da isassun kuɗi da za su ƙare aikin?” [10]

    10. “When I go out with friends,” she says, “I plan ahead and calculate a limit to my spending. . . .
      “Sa’ad da na fita tare da abokai na,” in ji ta, “Ina shiryawa tun da wuri kuma na yi lissafin iyakar kuɗin da zan kashe. . . . [11]

    11. Consider Jesus’ words found at Luke 14:28: “Who of you that wants to build a tower does not first sit down and calculate the expense, to see if he has enough to complete it?”
      Ka yi la’akari da kalmomin Yesu da ke Luka 14:28, LMT: “In wani daga cikinku na son gina soron bene, da fari ba sai ya zauna ya yi lissafin abin da zai kashe ba, ya ga ko yana da isassun kuɗi da za su ƙare aikin?” [12]

    12. Can We Calculate the Length of “This Generation”?
      Za mu iya lissafa tsawon “Wannan Tsara”? [13]

    13. Using research materials at your disposal, find out the measurement of a cubit, and then calculate the dimensions of the image that Nebuchadnezzar made.
      Ka yi amfani da littattafan bincike da kake da su, ka bincika yadda ake auna kamun, sa’an nan ka lissafa girman gunkin da Nebuchadnezzar ya ƙera. [14]


Retrieved August 07, 2020 10:24 PM