Glosbe's example sentences of clock [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar clock:
- One day, the clock in the bus station was five minutes ahead, so we missed our bus.
Wata rana agogon da ke wata tashar mota ya makara da minti biyar, hakan ya sa bas da ya kamata mu shiga ya bar mu. [2] - In accord with prophecy, “at the ninth hour [about three o’clock in the afternoon] Jesus called out with a loud voice: ‘Eli, Eli, lama sabachthani?’
Markus ya gaya mana cewa a sa’a ta tara, wato, wajen ƙarfe uku na rana, Yesu ya kira da babbar murya: “Eloi, Eloi, lama sabachtani? [3] - The marathon day might end after eight o’clock in the evening!
Mun gama nazarin nan da muka soma da safe wajen ƙarfe takwas na dare! [4] - So we would go in the house-to-house work in the morning and then conduct Bible studies the rest of the day, sometimes until 11 o’clock at night.
Mukan yi wa’azi gida-gida da safe kuma a wani lokaci mu yi nazari da mutane har ƙarfe 11 na dare. [5] - Therefore, to find people at home, we had to start preaching at six o’clock in the morning.
Idan muna son mu sami mutanen a gida, dole ne mu soma yin wa’azi da ƙarfe shida na safe. [6] - If only I could turn back the clock and begin again with another marriage mate!’
Wataƙila zan fi farin ciki idan na auri wata! [7] - When you are in a very deep sleep, you do not know what is going on around you, do you?— And when you wake up, you do not know how long you have been sleeping until you look at a clock.
Sa’ad da kake barci mai zurfi, ka san abin da yake faruwa ne?— Kuma sa’ad da ka farka, ba za ka san ko barcin awa nawa ka yi ba sai ka duba agogo. [8] - They started at one o’clock each morning so that the food would be ready when the boats came in at four o’clock.
Suna soma dahuwar ne da ƙarfe ɗaya na dare a kowace rana domin su gama girkin kafin jiragen ruwan su iso da ƙarfe huɗu na asubar fari. [9] - We had to get up at five o’clock in the morning, and shortly thereafter the roll call began.
Muna tashi da ƙarfe biyar na safe, kuma bayan hakan sai a soma kiran sunaye. [10] - One person wrote: “Current events are so grim that we often can’t decide whether or not we dare watch the six o’clock news.”
Wani mutum ya rubuta: “Aukuwa na yanzu na kawo baƙin ciki da ba za mu iya tsai da shawara ko za mu iya sauraran labarai da ake bayar wa da yamma ba.” [11] - Over the years, they have had to care for Rose’s father, who needed around-the-clock attention.
Sun yi jinyar mahaifin Rose wanda yake bukatar kulawa a kowane lokaci. [12] - 10 What if the master arrived during the second watch of the night, which extended from about nine o’clock till midnight?
10 To yaya idan ubangidan ya dawo lokacin tsaro na biyu, wanda ya kama daga ƙarfe tara har tsakar dare? [13] - On Sunday of that week, ten publishers gathered near the bus stop at seven o’clock in the morning.
A ranar Lahadi na makon, masu shela guda goma suka taru a tashar safa da ƙarfe bakwai na safe. [14] - The third watch, referred to as “before dawn,” or “when the rooster crows,” went from midnight to about three o’clock in the morning.
Lokacin tsaro na uku shi ne “da carar zakara,” wato daga tsakar dare zuwa wajen ƙarfe uku. [15] - If your child pleads to stay up an extra five minutes and you want to grant the wish, set an alarm clock to ring in five minutes.
Idan yaronka ya roƙa cewa yana son a kara masa minti biyar kuma ka yarda, ka sa agogo ya yi kara idan lokacin da ka kara masa ya cika. [16] - For instance, one father in Mexico leaves home at six o’clock in the morning and does not return until eight o’clock in the evening.
Alal misali, wani magidanci a ƙasar Meziko yana barin gida da ƙarfe shida na safiya kuma ba ya dawowa sai ƙarfe takwas na dare. [17] - As Solomon noted, there is no wisdom in unrealistically dwelling on the past, since it is evident that we cannot turn the clock back.
Kamar yadda Sulemanu ya lura, babu hikima cikin kasancewa da sha’awar abin da ta faru a dā, babu tantama, ba za mu iya mai da hannun agogo baya ba. [18] - 5 Let us turn the clock back some 35 centuries.
5 Bari mu yi la’akari da abin da ya faru shekaru 3,500 da suka shige. [19] - The train departed at two o’clock in the morning, and we rode for six hours before disembarking and walking six miles (10 km) to the meeting place.”
Jirgin ƙasa da muka shiga ya tashi da ƙarfe biyu na dare kuma muka yi tafiyar awa shida. Muka sauka daga jirgin kuma muka yi tafiya mai nisan kilomita 10 kafin mu isa inda ake taron. [20] - “To attend, the publishers had to get up at five o’clock,” related a traveling overseer, “but they did so willingly for more than a year.”
Wani mai kula mai ziyara ya ce masu shela sukan tashi ƙarfe biyar na safiya don su halarci taro, kuma sun yi hakan da farin ciki fiye da shekara guda. [21] - Gerhard was executed at about six o’clock the next morning, likely by guillotine.
An kashe Gerhard washegari da misalin ƙarfe shida, wataƙila da na’urar tsare wuya. [22] - When we are busy and involved instead of watching the clock, time seems to fly by.
Lokaci yakan shige da wuri idan muka shagala da aiki kuma ba ma kallon lokaci. [23] - Their internal clock triggers the urge to return to their summer breeding grounds.
Suna da wani abu da aka yi su da shi da ke sa su san lokacin ƙaura. [24] - One day, at six o’clock in the morning, someone called us to say that she had been beaten again.
Wata rana, da ƙarfe shida da safe, wani ya kira mu cewa mijin ’yar’uwar ya sake mata duka. [25] - At five o’clock in the afternoon, after a day of hard labor, the roll-call routine was repeated.
Da ƙarfe biyar na yamma, bayan mun gama aiki mai wuya, sai a sake kiran sunayen. [26]
- One day, the clock in the bus station was five minutes ahead, so we missed our bus.
Retrieved August 07, 2020 10:24 PM