- You may get a cold, or your stomach may ache.<>Wataƙila mura ya dame ka, ko kuma ka yi ciwon ciki.
- Because of my old injuries, my body and feet sometimes ache, especially after I share in the preaching work.<>Saboda raunin da na ji dā, jikina da kuma ƙafafuna sukan yi mini ciwo a wasu lokuta, musamman ma idan na fita wa’azi.
- “My legs often ache terribly,” she says, “but I do not let that stop me.”<>Ta ce, “sau da yawa ƙafafuna suna ciwo sosai, amma ba na barin wannan ya hana ni.”
- Although Sabina’s legs ache from the morning’s work, she goes on to her second job at her sister’s store.<>Ko da yake ƙafafuwan Sabina suna yi mata ciwo domin aikin safiyar da ta yi, za ta wuce ne zuwa aiki na biyu da take yi a shagon ’yar’uwarta.
- As a result of caring for him, my neck, shoulders, and arms ache, and I am an outpatient at an orthopedic hospital.<>A sakamakon kula da shi, wuya na, kafaɗa na, da hannaye na suna mini ciwo, kuma ni ma ina zuwa asibitin ƙashi kullum.