Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:declined

Discussion page of declined
Revision as of 03:23, 2 September 2020 by Maintenance script (talk | contribs) (Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:20249))

Glosbe's example sentences of declined [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar declined:
    1. 18 As the moral decline of Satan’s world continues, how proud Jehovah must be to find his devoted servants putting forth earnest effort to keep their thoughts clean and to uphold his high moral standards!
      18 Yayin da tarbiyyar mutanen wannan duniyar da Shaiɗan yake mulki take ƙara taɓarɓarewa, Jehobah yana farin ciki cewa bayinsa suna iya ƙoƙarinsu don su guje wa duk wani tunanin banza kuma suna kiyaye dokokinsa game da ɗabi’a. [2]

    2. Moral Values in Decline
      Ƙa’idodin Ɗabi’a Suna Suƙuƙucewa [3]

    3. Since the woman’s hand was wrapped in a bandage, Karolien and her companion offered help, but the woman declined.
      Hannun matar yana naɗe da bandeji, sai Karolien da kawarta suka je za su taimake ta, amma matar ta ƙi. [4]

    4. The family wanted to give Haykanush some money as a reward, which she declined.
      Iyalin suna so su ba Haykanush ladar kuɗi don abin da ta yi, amma ta ƙi. [5]

    5. Decline in attendance; church buildings sold.
      Raguwa a yawan masu zuwan coci; an sayar da majami’u. [6]

    6. In Britain, upwards of 1,500, including more than 300 women, were imprisoned for declining to perform war duties.
      A ƙasar Britaniya, maza 1,500 tare da mata fiye da 300 ne aka jefa kurkuku don sun ƙi yin aikin soja. [7]

    7. 109:23 —What did David mean when he said: “Like a shadow when it declines, I am obliged to go away”?
      109:23—Menene Dauda yake nufi sa’ad da ya ce: “Na shuɗe kamar inuwa sa’anda ta miƙe”? [8]

    8. Moral Values on the Decline
      Tarbiyya Tana Lalacewa [9]

    9. In some cases, circumstances beyond our control, such as declining health or advancing age, may prevent us from fulfilling all that our heart yearns to do in serving God.
      A wasu lokatai, yanayin da suka fi ƙarfinmu, kamar rashin lafiya ko tsufa, suna iya hana mu cika dukan abin da zuciyarmu ta motsamu mu yi don bauta wa Allah. [10]

    10. After a closer relative of Elimelech declined to help Naomi, Boaz took Ruth as his wife.
      Da dangi na kurkusa na Elimelech ya ƙi taimakon Naomi, Boaz ya ɗauki Ruth ta zama matarsa. [11]

    11. (Revelation 5:9, 10) During these last days of this system, the number of Christ’s brothers left on earth has inevitably declined.
      (Ru’ya ta Yohanna 5:9, 10) A wannan kwanaki na ƙarshe, adadin ’yan’uwan Kristi da suke a duniya sun ragu sosai. [12]

    12. In Denmark, for example, a program on national TV dealt with the subject “Why the faith of the Danes is declining.”
      Alal misali, a Denmark gidan TV na tarayya ya yi magana akan wannan batu “Me ya sa imanin mutanen Denmark, yake raguwa.” [13]

    13. On the other hand, their interest in spiritual things —if there is any— is on a rapid decline.
      A wani ɓangare kuma, sha’awar da suke yi wa abubuwa na ruhaniya sai ƙara raguwa take a kullum. [14]

    14. (Pr 6:20) If the child invites us to come in, we should decline.
      (Mis 6:20) Idan yaron ya ce mu shigo ciki, kada mu amince da hakan. [15]

    15. (Psalm 92:13, 14) In figurative language, the psalmist set out the fundamental truth that faithful servants of God can continue to progress, flourish, and prosper spiritually, even if they are declining physically.
      (Zabura 92:13, 14) A yare ta alama, mai zabura ya faɗi muhimmiyar gaskiya cewa bayin Allah masu aminci za su ci gaba, su yi girma, kuma su yi nasara a ruhaniya ko da ƙarfinsu na raguwa a zahiri. [16]

    16. When the man of the true God declines the invitation, the old man replies: “I too am a prophet like you, and an angel himself spoke to me by the word of Jehovah, saying, ‘Have him come back with you to your house that he may eat bread and drink water.’”
      Sa’ad da mutumin Allah ya ƙi, sai tsohon annabi ya ce masa: “Ni kuma annabi ne kamarka; wani mala’ika kuwa ya yi magana da ni ta wurin maganar Ubangiji, cewa, Ka dawo da shi cikin gidanka, domin ya ci gurasa, ya sha ruwa.” [17]

    17. 5:5; 11:10-13, 32; 25:7; 35:28; 47:28) Many people must have realized what this decline meant —the prospect of everlasting life had been lost!
      5:5; 11:10-13, 32; 25:7; 35:28; 47:28) Wataƙila mutane da yawa za su ɗauka cewa wannan raguwa ta tsawon shekaru tana nufin cewa an yi hasarar begen rai na har abada! [18]

    18. Mother declined but said that I might be interested.
      Sai ta gaya masa wataƙila zan so a yi nazari da ni. [19]

    19. If so, do any of the following questions worry you: ‘How will I cope if my mate’s health declines even further?
      Idan haka ne, shin ɗaya daga cikin waɗannan tambayoyin tana damun ka kuwa: ‘Yaya zan jimre idan ciwon ya daɗa tsanani sosai? [20]

    20. This was true of Gavin, who began to attend congregation meetings; yet, he declined the offer of a Bible study.
      Alal misali, Gavin yana halartan taro a Majami’ar Mulki, amma ba ya son a yi nazarin Littafi Mai Tsarki da shi. [21]

    21. 15 Returning emigrants as well as those who decline opportunities to leave their family to go abroad often face the anger, scorn, and disappointment of relatives who may have looked to them as breadwinners.
      15 Wasu dangi sukan yi fushi da wani ɗan’uwansu da ya bar ƙasar waje kuma ya koma gida don ya zauna tare da iyalinsa. [22]

    22. Even so, observes one reference work, he ‘declined to issue directives, preferring rather to request, suggest, encourage, or appeal.
      Duk da haka, wani littafin bincike ya ce, bai ba da umurni ba, maimakon haka ya yi roƙo, ya ba da shawara, ya ƙarfafa. [23]

    23. 12:12) So we can expect that world conditions, bad as they are now, will continue to decline.
      Yoh. 12:12) Saboda haka, mun san cewa yanayin duniya zai ci-gaba da daɗa muni. [24]

    24. It would be prudent for a Christian to speak respectfully to his marriage mate in advance, explaining the embarrassment that might occur if the relatives share in holiday activities and the Witness declines.
      Yana da kyau Kirista ta yi magana cikin daraja da mijinta tun da wuri, ta wurin bayyana irin kunyar da zai iya ji idan dangin suka soma yin ayyukan da suka shafi hutun kuma ta ƙi saka hannu. [25]

    25. In fact, I was getting ready to write a letter declining the invitation when something happened that I will never forget.
      Sai wani abin da ba zan taɓa mantawa ya faru. [26]


Retrieved September 1, 2020, 11:23 pm via glosbe (pid: 20249)