Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:declined

Discussion page of declined
Revision as of 16:51, 2 September 2020 by Sabash3k (talk | contribs)

<!DOCTYPE HTML SYSTEM "about:legacy-compat"> declined - translation - English-Hausa Dictionary - Glosbe

declined  

Type: verb;
Simple past tense and past participle of decline.
simple past tense and past participle of [i]decline[/i]

Example sentences with "declined", translation memory

add example
en Since the woman’s hand was wrapped in a bandage, Karolien and her companion offered help, but the woman declined.
ha Hannun matar yana naɗe da bandeji, sai Karolien da kawarta suka je za su taimake ta, amma matar ta ƙi.
en The family wanted to give Haykanush some money as a reward, which she declined.
ha Iyalin suna so su ba Haykanush ladar kuɗi don abin da ta yi, amma ta ƙi.
en After a closer relative of Elimelech declined to help Naomi, Boaz took Ruth as his wife.
ha Da dangi na kurkusa na Elimelech ya ƙi taimakon Naomi, Boaz ya ɗauki Ruth ta zama matarsa.
en (Revelation 5:9, 10) During these last days of this system, the number of Christ’s brothers left on earth has inevitably declined.
ha (Ru’ya ta Yohanna 5:9, 10) A wannan kwanaki na ƙarshe, adadin ’yan’uwan Kristi da suke a duniya sun ragu sosai.
en Mother declined but said that I might be interested.
ha Sai ta gaya masa wataƙila zan so a yi nazari da ni.
en This was true of Gavin, who began to attend congregation meetings; yet, he declined the offer of a Bible study.
ha Alal misali, Gavin yana halartan taro a Majami’ar Mulki, amma ba ya son a yi nazarin Littafi Mai Tsarki da shi.
en Even so, observes one reference work, he ‘declined to issue directives, preferring rather to request, suggest, encourage, or appeal.
ha Duk da haka, wani littafin bincike ya ce, bai ba da umurni ba, maimakon haka ya yi roƙo, ya ba da shawara, ya ƙarfafa.
en Soon she was starting Bible studies with those who might previously have declined a study.
ha Ba da daɗewa ba ta soma nazarin Littafi Mai Tsarki da waɗanda a dā sun ƙi yin nazari.
en It seems that some of his contemporaries wanted him to take power and act in this way, but Jesus declined.
ha Kamar dai waɗanda suke a lokacin sun so ya yi amfani da iko ya yi wannan, amma Yesu ya ƙi.
en When a young man she was interested in declined to marry her at that time, she chose someone else who was willing to do so.
ha Lokacin da wani saurayi da take so ta aura bai aure ta a lokacin, ta zaɓi wani kuma da yake son ya yi hakan.
en “It was a test,” says Marc, “but again I declined.”
ha Marc ya ce: “Wannan jarraba ce, amma na ƙi amincewa.”
en Barzillai declined the offer.
ha Barzillai ya ƙi da wannan tayin.
en 3:23, 24) With the passing of time, the human life span declined.
ha 3:23, 24) Da shigewar lokaci, tsawon rayuwar ’yan adam ta ragu.
en Perhaps they declined your invitation because they are afraid of losing control of their emotions in front of others.
ha Watakila sun ƙi da gayyatowarka domin suna tsoron kasa sarrafa jiye-jiyensu a gaban wasu ne.
en 6 Whatever motivated the man to make the request, Jesus declined to act upon it.
ha 6 Ko da menene ya motsa mutumin ya yi wannan roƙon, Yesu ya ƙi yin abin da mutumin ya roƙa.
en She says, “After praying to Jehovah, I declined the scholarship and began serving as a regular pioneer.”
ha Ta ce, “Bayan da na yi addu’a ga Jehobah, na ƙi karɓan sukolashif ɗin kuma na fara hidima ta majagaba na kullum.”
Showing page 1. Found 16 sentences matching phrase "declined".Found in 4 ms. Translation memories are created by human, but computer aligned, which might cause mistakes. They come from many sources and are not checked. Be warned.