Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun
- (countable) A sample is a small amount of something to try or test it. <> samfuri (abin da aka nuna don misalin sauran kaya).
- My personal experiment – played out with an unscientific sample size of just one – offered some support. <> Gwajin da na yi – ta hanyar amfani da samfur daya tak wanda bai cika ka’aidar binciken kimiyya ba – ya bani kwarin gwiwa kan hasashen. --bbchausa_verticals/082-baby-learning
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |