Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

jerangiya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 12:39, 31 January 2021 by Admin (talk | contribs) (Created page with "<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>Category:Feminine gender Hausa nouns # bayani ko magana mai tsawo fiye da kima da ke kawo saurin ƙosawa. #:''Alhaji Baba ya yi k...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

f

  1. bayani ko magana mai tsawo fiye da kima da ke kawo saurin ƙosawa.
    Alhaji Baba ya yi kasake yana kallon yadda yayarsa ke ta yi masa jerangiya da tambayoyi. [1]