I built a house for this god and regularly offered sacrifices of yams, palm oil, snails, chickens, doves, and various other animals. Na gina wa allan nan ɗakin yin bauta kuma a kai a kai ina yin hadayu da doya da man ja da dodon koɗi da kaji da kurciyoyi da kuma wasu dabbobi iri-iri. [1]