9 The apostle John confirmed the sublime truth that God is reconciling humans to himself, writing: “By this the love of God was made manifest in our case, because God sent forth his only-begotten Son into the world that we might gain life through him.
9 Manzo Yohanna ya tabbatar da fahimin gaskiya, Allah yana sulhunta mutane ga kansa, ya ce: “Inda aka bayyana ƙaunar Allah garemu ke nan, Allah ya aike Ɗansa haifaffensa kaɗai cikin duniya, domin mu rayu ta wurinsa.
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="jw2019" data-authorid="140708" data-translationId="-2692041667464431821" aria-label="Example menu"></button>
(Song of Solomon 2:2, 3; 6:10) How sublime are these verses from the Bible book Song of Solomon!
(Waƙar Waƙoƙi 2:2, 3; 6:10) Waɗannan surori ne masu kyau daga littafin Waƙar Waƙoƙi na Littafi Mai Tsarki!
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="jw2019" data-authorid="140708" data-translationId="-849019468071591828" aria-label="Example menu"></button>
The idea that something as sublime as the Kingdom of God resides within the human heart —in the way it changes and ennobles people, for example— may sound appealing, but does it stand to reason?
Ra’ayin da wai abu mai girma kamar Mulkin Allah yana cikin zuciyar ’yan adam, yana iya kasancewa da ban sha’awa, musamman ma domin an ce yana iya canja mutum kuma ya ɗaukaka shi, amma irin wannan koyarwa na da tushe ne?