na asiri, mai zaman kansa/kanta
Pronunciation
Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
- Private is for only one person or a small number of people to see or know. <> na asiri, na mutum ɗaya ko ƙungiyar mutane kaɗan su sani.
- Synonyms: closed, personal, independent and secret
- a private hospital <> asìbitì mài zaman kânsà
- I don't want to tell you how much money I have; that's private. <> Ban son gaya muku nawa nake da shi; abin asiri ne.
- in private, privately <> à kḕɓe, à kàɗàice, à àsìrce, a ɓoye