Luke wrote the most comprehensive account of Jesus’ life and ministry
Luka ya rubuta cikakken labarin rayuwar Yesu da hidimarsa
6 Next to Jehovah, Jesus has the most comprehensive knowledge of all creation, including humankind.
6 Da yake shi ne na biyu ga Jehobah, Yesu ya fi sanin dukan halittu, har da ’yan Adam.
Written about 56-58 C.E., the book of Luke is a comprehensive account of Jesus’ life and ministry.
An rubuta shi ne a wajen shekara ta 56 zuwa 58 A.Z., kuma littafin Luka yana ɗauke ne da cikakken labarin rayuwar Yesu da hidimarsa.
You will be a spiritual person with a comprehensive understanding of Bible truths.
Za ka zama mai ruhaniya da ke da cikakken fahimi na koyarwar Littafi Mai Tsarki.
However, the more comprehensive rendering “loving-kindness” is “not far from the fulness of meaning of the word,” notes the Theological Wordbook of the Old Testament.
Amma, cikakkiyar fassara “ƙauna ta alheri” ma “bai kai cikakkiyar ma’anar kalmar ba,” in ji Theological Wordbook of the Old Testament.
On March 21, 2012, U.N. Secretary-General Ban Ki-moon stated: “There are many valuable treaties and tools —as well as a comprehensive global framework— to prevent and eradicate racism, racial discrimination, xenophobia and related intolerance.
A ranar 21 ga Maris, 2012, shugaban Majalisar Ɗinkin Duniya, Ban Ki-moon ya ce: “An yi ƙudurori kuma an ƙulla yarjejeniya masu kyau da yawa, ƙari ga haka, akwai ingantacciyar tsari da aka kafa a ƙasashe don kawar da nuna bambancin launin fata, ƙin bare da kuma wasu halayen wariya.
THE Bible book of Acts provides a comprehensive history of the establishment of the Christian congregation and its subsequent expansion.
LITTAFIN Ayukan Manzanni ya ba da cikakken tarihi na yadda aka kafa ikilisiyar Kirista da kuma yadda ta yaɗu.
A principle is defined as “a general or fundamental truth: a comprehensive and fundamental law, doctrine, or assumption on which others are based or from which others are derived.”
An ba da ma’anar ƙa’ida cewa “gaskiya ta musamman: cikakkiyar doka ce mai muhimmanci, koyarwa, ko kuma ra’ayi da wasu dokoki da koyarwa ke da tushe ko inda aka samo wasu.”
0