Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ainihi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 07:22, 19 January 2022 by Admin (talk | contribs)
  1. the original, origin, the fact of the matter.
    1. A kan haka ne BBC ta duba alkaluman da ake da su domin ta yi kokarin samun akalla wani bayani da zai nuna yadda ainahin jima'in gaba daya yake, [1] <> So BBC Future has looked at the data to try to get an idea of the full spread of the sexual spectrum – [2]
    2. Kamar dai alkaluman yawan masu sauran dabi'u ko zabi na irin mu'amullarsu ta jima'i su ma masu wannan rashin sha'awa ba za a iya cewa ga ainahin yawansu ba (yawanci na cewa kusan kashi daya ne a cikin dari). [3] <> As with other sexual orientations, the exact prevalence is unknown (most settle around 1%) [4][5]
  2. The adverb exactly. <> ainahin.


Google translation of ainihi

Really, real.

  1. (noun) identity <> ainihi;