You too may find that in response to your persistent prayers, “the God of all comfort” will give you the courage and the strength to cope. —2 Corinthians 1:3, 4; Romans 12:12.
Kai ma za ka iya ganin cewa ta wajen nacewa a addu’a, “Allah na dukan ta’aziyya” zai ba ka ƙarfafawa da gaba gaɗin da kake bukata don ka jimre.—2 Korinthiyawa 1:3, 4; Romawa 12:12.
1:4-6) In time, though, Jeremiah became so persistent and forceful in his preaching activity that many viewed him as a calamity howler.
1:4-6) Amma, da shigewar lokaci, Irmiya ya nace kuma ya kasance mai magana da ƙarfi sosai a wa’azinsa da har yawancin mutane suka ɗauke shi mai saƙon bala’i kawai.
(Genesis 50:4, 5) Ruth “was persistent about going with [Naomi].”
(Farawa 50:4, 5) Ruth “ta ƙalafa ranta za ta tafi tare da [Naomi].”
One telephone counseling service for teenagers says that almost half of their callers express “persistent feelings of low self-value.”
Wasu masu ba da shawara ta tarho ga matasa sun ce kusan rabin waɗanda suke yi musu magana suna furta “rashin martabarsu.”
• How will persistent prayer help to prevent us from losing our faith?
• Ta yaya ne nacewa a addu’a zai taimaka mana mu guje wa yin rashin bangaskiyarmu?
Your persistent efforts to help your teenager to serve Jehovah can lead to what outcome?
Wace albarka ce za ku iya samu idan kuka yi aiki tuƙuru wajen tarbiyyartar da yaranku matasa don su bauta wa Jehobah?
Or the depressed soul who faithfully comes to meetings despite persistent feelings of worthlessness?
Ko kuma wani da yake baƙin ciki da ke zuwa taro babu fasawa duk da yadda yake ji kullum cewa bai cancanta ba?
It is similar to the illustration about the persistent host, which we discussed in the preceding article.
Yana kama da kwatanci na mai masauki da ya riƙa nacewa, da muka tattauna a talifin da ya gabata.
What can we learn from Jesus’ illustration about the persistent host?
Me za mu iya koya daga kwatancin da Yesu ya yi game da maƙwabci mai nacewa?
All of them make mistakes, and some have persistent weaknesses that they are working hard to control.
Dukansu suna kuskure kuma wasu suna da kasawa da suke ƙoƙari sosai su magance.
But what about problems that have already taken root and prove to be persistent?
To idan mun riga mun faɗa cikin matsalar da ta fi ƙarfinmu kuma ba za mu iya magance ta ba fa?
Although Jehovah is willing to answer our prayers, we should be persistent when praying. —1 John 5:14.
Ko da yake Jehobah yana shirye ya amsa addu’o’inmu, muna bukatar mu dage sa’ad da muke addu’a.—Luk 11:5, 13.
18 The illustration of the widow teaches us that there is a close link between prayer and faith and that our persistent prayers can counteract influences that could weaken our faith.
18 Kwatancin gwauruwa ya koya mana cewa akwai nasaba tsakanin addu’a da bangaskiya kuma idan muka nace a addu’armu hakan zai sa mu kawar da abin da zai sa bangaskiyarmu ta yi sanyi.
Persistent murmurers attach too much importance to their feelings or position, drawing attention to themselves rather than to God.
Masu gunaguni a kai a kai suna damuwa ainu da yadda suke ji ko matsayinsu, suna mai da hankali ga kansu maimakon ga Allah.
23 Helping people to wake up from spiritual sleep is an art and requires persistent effort.
23 Muna bukatar ƙwarewa sosai don mu ci gaba da taimaka wa mutane su soma bauta wa Jehobah.
11 In more recent decades, Christ’s followers have been further blessed with increased understanding about alcoholism, a condition involving persistent, addictive misuse of alcohol.
11 A shekarun baya bayan nan, mabiyan Kristi sun sami ƙarin haske game da yawan shan giya.
9, 10. (a) Illustrate why we need to be persistent in asking God for his spirit. (b) What question should we ask ourselves, and why?
9, 10. (a) Ka kwatanta dalilin da ya sa muke bukatar nacewa idan za mu roƙi Allah ya ba mu ruhunsa mai tsarki. (b) Waɗanne tambayoyi ne ya kamata mu yi wa kanmu, kuma me ya sa?
42:6) Satan put forth persistent efforts to destroy Jesus and prevent Jesus from completing his ministry on earth, but Jehovah safeguarded him until the appointed time for him to die.
42:6) Shaiɗan ya yi iya ƙoƙarinsa ya halaka Yesu kuma ya hana shi kammala hidimarsa a duniya, amma Jehobah ya kāre shi har lokacin da aka ƙayyade masa ya mutu.
You too may find that in response to your persistent prayers, ‘the peace of God that excels all thought will guard your heart and your mental powers.’ —Philippians 4:6, 7; Romans 12:12.
Kai ma zaka iske haka cikin mayas da martani ga addu’o’inka mara sauyewa, ‘salamar Allah da ke zarce dukan tunani zai tsare zuciyarka da kofofin hankalinka.’—Filibbiyawa 4:6, 7; Romawa 12:12.
So despite the persistent rebelliousness of unfaithful mankind, he has remained confident that some humans would respond to his love.
Saboda haka, duk da nacewa ta ’yan Adam wajen yin tawaye, ya tabbata cewa wasu ’yan Adam za su amsa ƙaunarsa.
Our incessant prayers, however, will help us to keep our lives on a spiritual course despite persistent problems, temptations, and discouragement.
Addu’o’inmu ba fasawa za su taimake mu mu bi da rayuwarmu a tafarki na ruhaniya duk da nacewar matsaloli, gwaji, da sanyin gwiwa.
5 This vivid illustration of a persistent man shows what our disposition should be when we pray.
5 Wannan kwatanci na mutumin da ya riƙa nacewa yana nuna mana yadda ya kamata mu yi a lokacin da muke addu’a.
13 Potiphar’s wife, however, was persistent, imploring him “day after day” to lie with her.
13 Amma matar Fotifar, ta nace, tana yi masa magana “yau da gobe” ya kwana da ita.
(Proverbs 3:12; 4:13) Furthermore, the persistent sinner likely presents a real danger to others in the congregation.
(Misalai 3:12; 4:13) Bugu da ƙari, wanda ya ci gaba da yin zunubi yana iya zama mugun haɗari ga ikilisiya.
(Ephesians 5:3-5) But what if such themes are accompanied by music that has a pleasing melody, a catchy rhythm, or a persistent beat?
(Afisawa 5:3-5) Amma idan cikin waƙa ce, da ke da daɗi, da kiɗa mai daɗi fa?