7:29) How important it is, then, to adapt and to do so without delay, so that we can accomplish the most in the limited time left!
7:29) Saboda haka, yana da muhimmanci mu yi gyara kuma mu yi hakan ba tare da ɓata lokaci ba domin mu iya cim ma burinmu da kyau!
Help Them Return Without Delay!
Ku Taimake Su Su Dawo Babu Ɓata Lokaci!
Would some of the slaves have become discouraged, even disgruntled at their master’s seeming delay?
Wasu bayin za su yi sanyin gwiwa ne, har su yi fushi don wai kamar ubangidansu ya yi jinkiri?
(Mark 16:6) Without delay, the women ran to tell the apostles.
(Markus 16:6) Ba tare da ɓata lokaci ba, matan suka ruga don su gaya wa manzannin.
Christian elders need to act without delay when problems arise in the congregation.
Ya kamata dattawa Kiristoci su aikata nan da nan sa’ad da matsala ta taso a cikin ikilisiya.
Without delay and with her husband’s consent, she makes the trip of some 20 miles [30 km] to Mount Carmel to see Elisha.
Ba tare da ɓata lokaci ba kuma da amincewar mai gidanta, ta yi tafiyar mil ashirin zuwa Tudun Karmel don ta ga Elisha.
Why would it be a mistake to delay baptism?
Me ya sa bai kamata mu jinkirta yin baftisma ba?
But the Ethiopian had sufficient knowledge of the Scriptures to realize that he should not delay in openly testifying that from then on he would serve Jehovah as part of the Christian congregation, and that brought him much joy.
Mutumin habashan yana da ilimin Nassosi da ya sa ya fahimci cewa bai kamata ya ɓata lokaci ba wajen bayyana a fili cewa daga wannan lokacin zai bauta wa Jehobah a cikin ikilisiyar Kirista, kuma hakan ya sa shi farin ciki sosai.
Without delay, he got into his chariot and sped toward Jezreel.
Babu ɓata lokaci, ya shiga cikin karusarsa ya nufi Yezreyel cikin hanzari.
1:2, Today’s English Version) In view of what some might consider a delay, a Christian could lose his sense of urgency and instead give priority to a comfortable lifestyle.
1:2) Domin abin da wasu za su iya ɗauka kamar jinkiri ne, wani Kirista zai iya rashin azancin gaggawarsa kuma ya mai da hankali ga rayuwar jin daɗi.
(Luke 18:7, 8; 2 Peter 3:9, 10) In Noah’s time, when the Flood arrived, the wicked were destroyed without delay.
(Luka 18:7, 8; 2 Bitrus 3:9, 10) A zamanin Nuhu, sa’ad da rigyawar ta soma, ba da ɓata lokaci ba aka hallaka mugayen mutane.
Jesus had specifically instructed them to leave their material possessions behind and depart without delay.
Yesu ya riga ya gaya musu cewa su fita daga cikin birnin nan da nan ba tare da kwashe kayansu ba.
What a strong incentive for those who have left the truth to return to Jehovah without delay!
Ya kamata wannan kwatanci ya motsa waɗanda suka bar ƙungiyar Jehobah su dawo nan da nan, ko ba haka ba?
(Luke 10:2) Just as delay at harvesttime could lead to the wasting of crops, neglect in carrying out the preaching work could result in the loss of lives.
(Luk 10:2) Kamar yadda yin jinkiri a lokacin girbi zai iya sa a yi hasarar abubuwan da aka shuka, yin sakaci a aikin wa’azi zai iya sa mu yi hasarar rayuka.
Typical features include visual impairment leading to blindness, obesity, extra fingers and/ or toes, developmental delay, coordination problems, diabetes mellitus, osteoarthritis, and kidney abnormalities.
Alamomin cutar sun haɗa da rashin gani sosai da ke jawo makanta da yawan kiɓa da yawan yatsun hannu ko na kafa da jinkirin girma da ciwon ƙwaƙwalwa da ciwon sukari da sanyin ƙashi da kuma ciwon koɗa.
• Why does Jesus delay in responding to Lazarus’ illness?
• Me ya sa Yesu ya yi jinkiri game da rashin lafiyar Li’azaru?
When Jesus invited Peter, Andrew, James, and John to follow him, they responded without delay
Sa’ad da Yesu ya gayyaci Bitrus, Andarawus, Yaƙub, da Yohanna su zama mabiyansa, sun amsa babu ɓata lokaci
What factors may have caused some Israelites to delay in taking possession of the Promised Land, and what lesson can we learn from this?
Shin baban Ibrahim, Tera, mai bautar gumaka ne?
3 God’s reminders were dear to the psalmist who sang: “I hurried up, and I did not delay to keep your commandments.
3 Mai Zabura yana ƙaunar ƙa’idodin Allah wanda ya rera waƙa: “Ba tare da ɓata lokaci ba, zan gaggauta in kiyaye umarnanka.
Without delay, Abraham obeyed and was about to sacrifice Isaac when an angel of God stopped him.
Ibrahim ya soma yin hakan babu ɓata lokaci, amma dab da lokacin da yake son ya miƙa ɗansa Ishaƙu, sai mala’ikan ya hana shi.
No matter how old you are, you are encouraged to respond without delay.
Ko da menene shekarunka, an ƙarfafa ka ka karɓi wannan gayyatar da wuri.
(b) If any Christian should even begin to covet another person’s marriage mate, what should he do without delay?
(b) Idan Kirista ya soma sha’awar matar wani ko mijin wata, kuma wane mataki ne ya kamata ya ɗauka nan da nan?
When Israel suffered punishment because of their sins, Daniel implored Jehovah to show mercy, saying: “Do not delay, for your own sake, O my God, for your own name.”
Sa’ad da Isra’ilawa suke shan wahala domin zunubansu, Daniel ya roƙi Jehobah ya yi musu jinƙai, yana cewa: “Kada ka yi jinkiri; sabili da kanka, ya Allahna.”
A delay in receiving an answer to our prayers about a certain problem may well mean that Jehovah wants us to demonstrate the genuineness of our devotion to him.
Idan bai amsa addu’armu game da wata matsala da sauri ba, yana nufin cewa Jehobah yana son mu nuna tabbacin bautarmu a gare shi.