Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

groves

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 05:42, 23 March 2022 by Admin (talk | contribs)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

ƙunguyoyin bishiyoyi

Noun

Singular
grove

Plural
groves

  1. The plural form of grove; more than one (kind of) grove.
    1. We have placed date groves and vineyards on it, and make springs flow forth from it <> kuma muka sanya, a cikinta (ƙasa), waɗansu gonaki na dabino da inabobi, kuma muka ɓuɓɓugar da ruwa daga maremari a cikinta. --Qur'an 36:34
    2. As they mounted the hillsides, passing by olive groves —among the last of the crops to be harvested— Mary and Joseph may well have thought about the history of this little village. <> Sa’ad da suke hawan tuddai, wataƙila Maryamu da Yusufu sun tuna da tarihin ƙauyen yayin da suke wuce gonakin anab, wanda ɗaya ne cikin shuke-shuken da ake girbewa a ƙarshe.
    3. And they went capturing fortified cities and a fat soil and taking in possession houses full of all good things, cisterns hewn out, vineyards and olive groves and trees for food in abundance, and they began to eat and to be satisfied and to grow fat and to luxuriate in your great goodness.” —Neh. <> Suka ci birane masu-ganuwa, da ƙasa mai-romo, suka amshi mulkin gidaje cike da kayan kirki, rijiyoyi haƙaƙu, gonaki na anab, da gonaki na zaitun, da itatuwa masu-’ya’ya a yalwace: suka ci fa, suka ƙoshi, suka yi ƙiba, suka yi nishatsi a cikin alherinka mai-girma.”—Neh.
Contents