Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:perseverance

Discussion page of perseverance
Revision as of 10:24, 18 April 2022 by Admin (talk | contribs) (Created page with "And what a record of zeal and '''perseverance''' the Witnesses have built up! Kuma lalle Shaidun suna da tarihin himma da '''naciya'''! <span class="flex-1"></span>jw2019...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

And what a record of zeal and perseverance the Witnesses have built up!

Kuma lalle Shaidun suna da tarihin himma da naciya!

jw2019

6:19, 20) Perseverance in speaking the word of God requires boldness.

6:19, 20) Nacewa da faɗin maganar Allah yana bukatan gaba gaɗi.

jw2019

Of course, the laborer’s master is disappointed by the worker’s lack of perseverance.

Babu shakka, shugabansa ya yi baƙin ciki domin manomin bai jimre ba.

jw2019

They have now been married for 45 years and know that perseverance pays off.

Yanzu, sun yi shekara 45 da yin aure kuma sun ga cewa nuna himma yana da amfani sosai.

jw2019

(Acts 8:1, 4) In your personal ministry, have you demonstrated perseverance like that of the locust —even in the face of indifference and opposition? —Heb.

8:1, 4) Ka taɓa dagewa a hidimarka kamar fari, har a lokacin da ka sadu da mutanen da ba sa son su ji saƙon ko kuma sa’ad da kake fuskantar hamayya?—Ibran.

jw2019

17 Guarding that trust includes cultivating such things as good Bible-study habits and perseverance in prayer, while working “what is good toward all, but especially toward those related to us in the faith.”

17 Tsare wannan amana ya ƙunshi gina abubuwa masu kyau irinsu hali mai kyau na nazarin Littafi Mai-Tsarki da nacewa cikin addu’a, yayin da kuma suna aika “nagarta zuwa ga dukan mutane, tun ba waɗanda su ke cikin iyalin imani” ba.

jw2019

On the contrary, we should rejoice over their perseverance.

Akasin haka, ya kamata mu yi farin ciki don nacewarsu.

jw2019

Why does our perseverance in preaching show that God’s spirit is with us?

Me ya sa yadda muke nace yin wa’azi ya nuna cewa ruhun Allah yana tare da mu?

jw2019

It may take time, patience, and perseverance.

Yana iya cin lokaci, haƙuri, da kuma naciya.

jw2019

15 Our perseverance in doing Jehovah’s will helps others to take hold of glory.

15 Idan muka dage a yin nufin Jehobah, za mu ƙarfafa ’yan’uwa kuma hakan zai sa ya girmama su.

jw2019

One vital factor on your part is perseverance.

Wani abu mai muhimmanci da za ka yi shi ne jimrewa.

jw2019

12:9) In our battle to overcome our weaknesses, we will need honesty, perseverance, and self-discipline.

12:9) A ƙoƙarin da muke yi na sha kan kasawarmu, dole ne mu zama mutane masu gaskiya, masu nacewa, kuma mu yi wa kanmu horo.

jw2019

Often what captured the admiration and respect of younger ones was the perseverance of an older relative whose good relationships within the family and within the marriage bond paved the way for a change of heart in the younger ones.

Sau da yawa abin da ke sa matasa su yaba wa kuma daraja tsofaffi dangi da suke da dangantakarsu mai kyau cikin iyali da kuma cikin gamin aure, na sa matasa su canja ra’ayinsu.

jw2019

But their endurance and perseverance were richly rewarded.

Duk da haka, sun ci gaba da yin hidima kuma Allah ya albarkace su.

jw2019

When I read about how Jesus, Paul, and others persevered in the ministry, do I meditate on how their perseverance ought to affect my service to Jehovah?’

Sa’ad da na karanta game da yadda Yesu da Bulus da kuma wasu suka nace a hidimarsu, hakan ya taimaka mini in nace a hidimata ga Jehobah kuwa?’

jw2019

1:2, 3) Knowing that the brothers in Philippi would likely face similar trials and would be encouraged by his perseverance gave him reason to be glad and to rejoice with them.

1:2, 3) Da yake ya sani cewa ’yan’uwa da suke Filibi ma za su fuskanci irin waɗannan gwaje-gwaje kuma za su samu ƙarfafa ta wajen nacewarsa ya sa shi yin murna da farin ciki tare da su.

jw2019

It will nurture in you essential qualities, such as humility, perseverance, industriousness, and genuine love for fellow Christians.

Za ka kasance da halaye masu muhimmanci, kamar tawali’u, naci, ƙwazo, da kuma ƙauna ta gaskiya ga ’yan’uwa Kiristoci.

jw2019

(1 Corinthians 4:17) God blessed Paul’s teaching methods, even as he will bless our perseverance in preaching the good news publicly from house to house, on return visits, on home Bible studies, and anywhere that people can be found. —Acts 17:17.

(1 Korinthiyawa 4:17) Allah ya albarkaci salon wa’azi na Bulus, kamar yadda zai albarkaci jimirinmu a wa’azin bishara a sarari da kuma gida gida, komawa ziyara, nazarin Littafi Mai Tsarki, da kuma a dukan inda za a samu mutane.—Ayukan Manzanni 17:17.

jw2019

“Knowing that we have Jesus’ full support inspires optimism and perseverance, whatever the reaction in the territory.” —Harry, age 72; baptized 1946.

“Da yake mun sani cewa Yesu yana taimakonmu wannan yana ba mu ƙarfin gwiwa da kuma dauriya, ko yaya mutane suke aikata a yankinmu.”—Harry, ɗan shekara 72; ya yi baftisma a shekara ta 1946.

jw2019

Yes, they had shown exemplary faith and perseverance.

I, sun nuna bangaskiya mai kyau da kuma naciya.

jw2019

How did Jesus set the example of zealous perseverance in the ministry?

Ta yaya Yesu ya kafa misalin kasancewa da himma a hidima?

jw2019

This, the letter pointed out, will increase our love for Jehovah and for the truth, and it “will help us to maintain our faith, joy, and perseverance down to the glorious end.”

Wannan, wasiƙar ta ce, zai ƙara ƙaunarmu ga Jehovah da kuma gaskiya, kuma zai “taimaka mana mu kiyaye bangaskiyarmu, farin cikinmu, da kuma jurewarmu har zuwa ƙarshe mafi kyau.”

jw2019

(1 Corinthians 4:9) Similarly, our perseverance as Kingdom proclaimers despite persecution brings us to the world’s attention and is of importance to the angels.

(1 Korinthiyawa 4:9) Hakanan, jimirinmu na masu shelar Mulki duk da tsanantawa ya jawo hankalin duniya a garemu kuma yana da muhimmanci ga mala’iku.

jw2019

Like locusts, Christian ministers show perseverance

Kamar fari, Kiristoci masu hidima suna nacewa

jw2019

True, it requires perseverance and imagination to keep a family study regular and relevant, but the rewards are worth the effort. —Proverbs 23:15.

Hakika, ana bukatar nacewa da kuma tunani don a ci gaba da yin nazari na iyali mai amfani, amma kwalliya ce da za ta biya kuɗin sabulu.—Misalai 23:15.

jw2019