Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

sa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 23:27, 27 May 2022 by Admin (talk | contribs) (Verb)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Verb

  1. to put, place, put on something
  2. making or causing someone do something, to impel. <> sa, saka, haddasa faruwar abu.
    Zan sa ɗa na ya yi <> I will make my son do it.

Noun

Tilo
sa

Jam'i
shanu

A cow
steaks

m

  1. cow, beef <> wata dabbar gida mai ƙohonni da tozo da jela mai gashi; ana cin namanta a kuma sha nononta, kuma ana amfani da ita wajen noma
  2. yankin naman sa, gashasshen naman sa <> steak.

[1]