masu gasa ko takara
Noun
- The plural form of contestant; more than one (kind of) contestant.
- Contestants had a degree of freedom within the rules of the game, but in the end, the umpire decided who had followed the rules and therefore won the contest.
Masu wasa suna da ɗan ’yanci cikin dokokin wasan, amma a ƙarshe, rafalin ne zai nuna wanda ya bi dokokin kuma saboda haka ya yi nasara a gasar. - 24:13) Contestants lose only if they fail to run according to the rules or do not cross the finish line.
24:13) Masu yin gasar ba za su samu lada ba, idan ba su bi ƙa’idojin wasan ba ko kuma ba su gama tseren ba.
- Contestants had a degree of freedom within the rules of the game, but in the end, the umpire decided who had followed the rules and therefore won the contest.