Verb
- to begin, commence, start, establish <> soma ko kama
- The idea is that, once we started wearing clothes, some lice started living in them and evolved into a separate species. [1]
Manufa dai ita ce a daidai lokacin da muka fara sanya sutura, sai kudin cizo ya fara tarewa a jikinsu, ya kuma zama wani nau'in halittu daban. [2] - The sun is seen setting on Saturday near the main stadium in Cameroon's capital Yaoundé, a day before the Africa Cup of Nations kicks off...
A ranar Asabar kenan yadda rana ta fito ake iya ganinta ta saman dutse a Yaounde babban birnin Kamaru, kwana guda kafin fara gasar AFCON --bbchausa verticals/pics
- The idea is that, once we started wearing clothes, some lice started living in them and evolved into a separate species. [1]
Adjective
- early
- Thursday sees Nigerians up early for an aerobics session in the capital, Abuja. <> A ranar Alhamis wasu masu motsa jiki da farar safiya a Abuja babban birnin Najeriya --bbchausa verticals/pics
Noun 1
f
Noun 2
f

- wani irin ƙwaro mai tashi da tsalle, mai ɓata amfanin gona <> grasshopper, cricket.