Hausa
Suna / Noun
Jam'i |
f
- wurin da mutum zai sami taimako <> a place where one can get help or assistance; a refuge
- Synonym: madafa
- You see and hear your family lamenting your fate. <> Kana gani da jin yadda 'yan uwanka ke alhinin makomar da ka samu kanka. --bbchausa_verticals/083-inside-the-minds-of-the-dead
- Dambarwa kan makomar kotun kolin Amurka [1][2]
- one's future or final destiny or return; the after life, the next world <> Lahira
- Wannan zai yi wa abokan huldar mu dadi kuma muma ya mana dadi domin kuwa zai tabbatar ‘ya’yan mu da jikokin mu sun samu makoma mai cike da kwanciyar hankali. <> That serves our partners, and it serves the United States as well by creating a stable future for all of our children and grandchildren.
- Domin a fuskanci inda duniya ta nufa, dole a fuskanci cewa Afrika ita ce makoma. <> To understand where the world is going, one must understand Africa is the future.