Toggle menu
24.2K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

exclusively

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 01:14, 1 December 2022 by Admin (talk | contribs)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Adverb

Positive
exclusively

Comparative
more exclusively

Superlative
most exclusively

  1. keɓaɓɓe / keɓantacce, na musamman, kaɗai, zalla. <> to the exclusion of anything or anyone else; solely or entirely.
    I have not created the jinn and humankind but to (know and) worship Me (exclusively). <> Ban halitta aljannu da mutane domin kome ba sai dai su bauta Mini Ni kadai. --Qur'an 51:56
    And they say, "What is in the bellies of these animals is exclusively for our males... <> Kuma suka ce: "Abin da yake a cikin cikkunan waɗannan dabbõbi kẽɓantacce ne ga mazanmu..." = Sun kuma ce, “Abin da ke cikin tumbin wadannan dabbobi an ajiye ne musamman saboda maza daga cikin mu... ---Qur'an 6:139


Google translation of exclusively

Kawai, na musamman.