Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

yt

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 02:47, 21 December 2022 by Admin (talk | contribs) (VT)

https://www.youtube-nocookie.com/embed/

https://www.authentic8.com/launch/0O000OO00O0O000OO0000OOO0000000000000OOOOlIl601659566/www.authentic8.com/welcome/

via https://on.substack.com/p/ads-vs-subscriptions-where-does-podcastings

  1. Neal Brennan | Unacceptable | Talks at Google
  2. https://www.reddit.com/r/mealtimevideos/comments/poj5do/how_to_quit_your_job_with_no_regrets_1210/
  3. Vice Cam Capital of the World
  4. The Real Reason Facebook Wants A Metaverse
  5. Honorary Graduate His Highness Muhammad Sanusi II, CON (Sarkin Kano) | Full | SOAS Graduation 2019
See also linkedin

VT

  1. https://youtubetranscript.com/?v=JAnfY49k6Iw
  2. https://docs.google.com/spreadsheets/d/1r0fynw5KLt8SikmnaCEBAgm50FE_imQN8YbLZZ2sI68/edit?usp=sharing
  3. https://localization.google.com/polyglot/u/2/tasks/35731382
  4. https://www.youtube.com/watch?v=JAnfY49k6Iw
  5. https://youtubeloop.net/watch?v=JAnfY49k6Iw
  6. https://amara.org/videos/4hRxqWFr0zhf/hau/4184287/?team=l10n-002
  7. https://amara.org/subtitles/editor/4hRxqWFr0zhf/hau/?team=l10n-002
  8. Amara Trainings https://drive.google.com/file/d/0B8wvTNEG_5LXVmJCQjZLSVA2QjA/view, https://docs.google.com/document/d/1koHhTHd2PeaK3TX7c2em5RvLQdYlRlfr5k8ynJyOCm0/preview#gid=0
1 Here's your YouTube Shorts Roundup.
1 Ga taƙaitattun bayananku na Gajerun Bidiyoyin YouTube
2 Try experimenting with filters.
2 Ka gwada amfani da mataci.
3 Change the vibe of the shot instantly with one of our presets.
3 Chanja salon ɗaukar a take da ɗaya cikin sake saitunan mu.
4 You can find the filters on the menu in the Shorts creation tool.
4 Za ka samu mataci a kan jerin tsarin kayan aikin wallafa.
5 Next, want to see how well your Shorts are doing?
5 Na gaba, za ka so ka ga yadda bidiyonka ke yi?
6 Use our in-app Analytics tool.
6 Yi amfani da kayan aikin nazarin cikin manhaja.
7 Tab "Library," then go to "Your videos."
7 Taɓa "Laburare," sai ka je zuwa "Bidiyonka."
8 From here, you can filter by "Shorts"
8 Daga nan, za ka iya tacewa da "gajerun bidiyoyin"
9 Then select the Short you want to see analytics for.
9 Sai ka zaɓi bidiyon da ka ke son ganin ƙididdiga kan sa.
10 Once it starts playing, tap the Analytics button.
10 Da zarar ya buɗe, taɓa maballin mai nazari.
11 Here, you'll see your Short's views, likes, comments, and shares.
11 A nan za ka ga ka bidiyon ka ra'ayi, jinjina, sharhi, da yaɗawa.
12 You'll also see views and subscriber change over time.
12 Za kuma ka iya ga masu kallo da mai rijista sun canza kan lokaci.
13 And if you want to see how your channel's doing overall
13 Kuma idan ka na so ka ga yanayin da tashar ka ke ciki
14 tap this button from your channel homepage.
14 taɓa wannan maɓallin shafin farko na tashar ka.
15 And finally, try adding sound to use as your Shorts audio.
15 Kuma a ƙarshe, gwada ƙara sauti don amfani da shi a sautin bidiyonka.
16 If you like this sound, adding sound to your Short is so easy
16 In ka na son wannan sautin, ƙara shi a bidiyon ka cikin sauƙi kawai taɓa nan gurin,
17 just tap right here, then tap "Use this sound"
17 sai ka taɓa "Yi amfani da sautin nan".
18 tap to record with the sound, and that's it
18 taɓa dan kayi rikodin da sautin,
19 and start adding audio to your Shorts today.
19 kuma shi kenan ƙara sauti a gajerun bidiyon ka daga yau.