Suna / Noun
From Arabic adad [1]
m
- jimilla <> total amount or number of something, numeral. quantity.
- Jimlar adadin mutane 35 ne dai suka rasa rayukansu a hare hare daban daban da aka kai a fadin kasar a wannan Larabar wadanda kawo yanzu babu ... --DW Nov 22, 2012
- Gwamnan ya kara da cewa bai tabbatar da jimlar adadin yaran da aka sace. A halin yanzu dai, 14 daga cikin wadannan dalibai sun samu damar ... — VOA Hausa Apr 16, 2014
- years of life, number years <> shekaru masu yawa
- Sai mu ka rufe kunnuwansu shekaru masu yawa a cikin kogo. <> So We cast [a cover of sleep] over their ears within the cave for a number of years. [Quran 18:11]