Noun
- comfort, support, or sympathy offered especially to the family and friends of somebody who has died.
- The four days since he had taken his last breath seemed like one long blur of mourning, visitors, and condolences. <> Tun bayan kwanaki huɗu da ya mutu, gidan yana cike da mutane masu makoki da kuma masu ta’aziyya. [1]
- Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Raajiun! Sakon ta'aziyya zuwa ga aminin mu, His Excellency, Professor Babagana Umara Zulum, mni kan rasuwar sirkarsa, a yau din nan. Allah Ya shigar da ita Aljannar Firdaus,... <> Our heartfelt condolences to our brother and friend, His Excellency, Professor Babagana Umara Zulum mni, and his family over the passing away of his mother-in-law (our mother too) today. May the Almighty Allah admit her into Jannatul Firdaus