- kalma mai kwatanta lokaci
- Synonym: warahaka
- jibi warhaka ina Makka, <> I'll be in Makkah in about 2 days
- Hakika, yawancin waɗannan amintattu sun yi zato cewa warhaka, Armageddon ta riga ta faru. Granted, many of these faithful ones thought that by now Armageddon would have come and gone.