Verb
- to prevent, stop, forbid
- Ta bada tallafi ga ayyukan hana yaduwa cutar murar Tsuntsaye ta hanyar shirya kwasa-kwasai a cibiyoyi a nahiyar Afirka, cikin watan jiya watan Janairu, 2007.
She supported efforts at preventing the spread of avian influenza by organizing courses at 6 centers in Africa last month, January 2007. --UMD_NFLC_Hausa_Lessons/12 - and nothing has prevented us from sending signs
kuma babu abin da ya hana mu, mu aika da ayoyi = babu abin da ya hana mu, mu aika da mu'ijizai. --Qur'an 17:59 - Sani doesnt allow his humble beginnings and means to deter him from photography
Sani bai bari talauci ya hana shi ɗaukar hoto --trt/photographer_sanimaikatanga
- Ta bada tallafi ga ayyukan hana yaduwa cutar murar Tsuntsaye ta hanyar shirya kwasa-kwasai a cibiyoyi a nahiyar Afirka, cikin watan jiya watan Janairu, 2007.