
Etymology
Borrowed from Arabic حمادة.
Noun
hàmādā̀ f (possessed form hàmādàr̃)
- A desert is a bare area of land, especially one with little water or plants. <> wani yankin ƙasa mai yawan rairayi da ƙarancin bishiyoyi.
- From lonley herders in the desert: Photo/Sani Maikatanga
Maikatanga yana ɗaukar hotuna ciki har da na makiyaya da ke yawo a cikin hamada
- From lonley herders in the desert: Photo/Sani Maikatanga
- babban abu. <> large in size.