Toggle menu
24.2K
670
183
158.8K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Ranar Sakamako

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 12:42, 30 September 2015 by Admin (talk | contribs)

Hausa

Ranar Sakamako

  1. Abin nufi da 'Ranar Sakamako' shi ne Ranar Alƙiyama ko Ranar Ƙiyama wacce rana ce ta hisabi da gurfana a gaban alkali da kuma ba da sakamako (ko dai lada ko kuma azaba).

English

  1. The Day of Recompense
  2. The Day of Judgement
  3. The Day of Resurrection