- breaking
- Tun dai bayan sauya manufofin gwamnatin Najeriya a harkar kuɗi, da gwamnatin shugaban ƙasar Bola Tinubu ta yi a 2023, darajar naira ta riƙa karyewa. Al'amarin
- Bayan hauhawar farashin kayan abinci na tsawon lokaci da Najeriya ta yi fama da shi, a ƴan kwanakin nan farashin kayan abincin na cigaba da karyewa a kasuwanni.