Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:basically

Discussion page of basically
Revision as of 02:39, 19 May 2025 by Admin (talk | contribs) (Created page with " === Page 1 === '''Basically''', I did everything that I had been taught not to do as a Christian. '''Na''' yi dukan abubuwan da suka saɓa watafarkin Kiristoci na gaskiya. jw2019 While God’s blessings are '''basically''' of a spiritual kind, there are emotional and physical benefits as well. Ko da '''yake''' albarkar da Allah ke bayarwa ta ruhaniya ce, yakan kuma ba da albarka ta motsin rai da kuma ta zahiri. jw2019 These claim to speak in God’s name, but most...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Page 1

Basically, I did everything that I had been taught not to do as a Christian.

Na yi dukan abubuwan da suka saɓa watafarkin Kiristoci na gaskiya.

jw2019

While God’s blessings are basically of a spiritual kind, there are emotional and physical benefits as well.

Ko da yake albarkar da Allah ke bayarwa ta ruhaniya ce, yakan kuma ba da albarka ta motsin rai da kuma ta zahiri.

jw2019

These claim to speak in God’s name, but most of their utterances are not based on the Scriptures, and what they say is basically worthless.

Waɗannan suna da’awar cewa suna magana a cikin sunan Allah, amma yawancin abubuwan da suke furtawa ba su jitu da Nassi ba, kuma abin da suke cewa banza ne.

jw2019

That, basically, is what is meant by living within one’s means.

Abin da ake nufi da yin rayuwa daidai da ƙarfin mutum ke nan.

jw2019

20 Remember, there are basically two sources of information —Jehovah and the world under Satan’s control.

20 Muna bukatar mu tuna cewa a wurare biyu ne za mu iya samun bayanai, wato a wurin Jehobah ko kuma duniyar da Shaiɗan yake mulkinta.

jw2019

4 Basically, Satan implied that mankind would be happier following a path of independence from God.

4 Hakika, Shaiɗan yana nufin cewa ’yan Adam za su fi farin ciki idan suka samu ’yanci daga wurin Allah.

jw2019

Megan: Basically, Jehovah’s Witnesses commemorate the death of Jesus because he instructed his followers to do so.

Megan: Hakika, Shaidun Jehobah suna tuna da mutuwar Yesu ne don ya umurci bayinsa su yi hakan.

jw2019

Basically, he sent her away with his blessing.

Musamman, ya yi mata albarka.

jw2019

The Greek word rendered “tribulation” basically means the distress, affliction, or suffering that results from the pressures of our circumstances in life.

Kalmar Helenanci da aka fassara “ƙunci” tana nufin wahala, takaici domin matsayi da yanayin rayuwarmu.

jw2019

Such love, though, was basically lacking in Israel.

Babu irin wannan ƙaunar a Isra’ila.

jw2019

12 The word “sanctification” basically means “the act or process of making holy, separating, or setting apart for the service or use of Jehovah God; the state of being holy, sanctified, or purified.”

12 Kalmar nan “tsarkakewa” ainihi tana nufin “aikin ko kuma hanyar tsarkake, warewa ko kuma keɓewa domin hidima ko kuma amfani na Jehovah Allah; kasancewa da tsarki, a tsarkake, ko kuma a tsabtace.”

jw2019

As you seek the answer, it is useful to keep in mind that there are basically two categories of entertainment.

Yana da kyau ka tuna cewa da akwai nishaɗi iri biyu.

jw2019

The expression “abusive speech” used in these two verses basically refers to injurious, degrading, or blasphemous talk.

Kalmar nan “zage-zage” wadda aka yi amfani da ita a Afisawa 4:31 tana nufin maganganun da ke ɓata wa mutum suna, masu ɓata rai ko kuwa masu ƙasƙantarwa.

jw2019

Why can we be sure that the Bible today is basically the same as when God inspired it?

Me yasa zamu tabbata sarai cewa Littafi Mai-tsarki ayau daidai yake sosai kamar yadda yake lokacinda Allah ya hure shi?

jw2019

The idea of a ransom basically involves two things.

Fansa ta ƙunshi abubuwa biyu ne.

jw2019

2 If you are a dedicated Christian, this is basically what you promised Jehovah.

2 Idan ka yi baftisma, abin da ka gaya wa Jehobah ke nan.

jw2019

The Greek words translated “cross” basically mean “an upright stake,” “a timber,” or “a tree.”

Kalmar Helenanci da aka fassara “giciye” yana nufin “gungume” da “katako” ko kuma “itace.”

jw2019

What does “walking by spirit” basically mean?

Menene yin “tafiya bisa ga ruhu” yake nufi?

jw2019

A ransom basically involves what two things?

Waɗanne abubuwa biyu ne fansa ta ƙunsa?

jw2019

Basically because, as Mapping Paradise observes, “theologians have . . . turned their back firmly on the issue of the location of paradise.”

Littafin nan Mapping Paradise ya ce: “Limaman coci sun . . . yi watsi da wurin da asalin aljanna take.”

jw2019

Basically, it seems that Jesus arranged matters that way.

Kamar dai Yesu ne ya shirya tafiyarsa ta kasance haka.

jw2019

14 The prophecy recorded at Revelation 12:7-12 explains why the birth of God’s Kingdom basically coincided with the beginning of the disastrous events that continue to plague mankind.

14 Annabcin da aka rubuta a Ru’ya ta Yohanna 12:7-12 ya sa mu fahimci dalilin da ya sa munanan abubuwa suke faruwa a duniya tun lokacin da aka kafa Mulkin Allah.

jw2019

Basically it is love based on principle.

Ƙauna ce da ba ta son kai.

jw2019

Basically, foreign aid fails because it does not tackle the fundamental cause of poverty.

Hakika, samun taimakon agaji daga ƙasashen waje ba ya kawar da ainihin abin da ke jawo talauci.

jw2019

In the Bible, the word “kingdom” basically means a “rulership by a king.”

A cikin Littafi Mai Tsarki, kalmar nan “mulki” asali tana nufin “sarauta ta sarki.”

jw2019

Contents