Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tarihi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 04:07, 19 May 2025 by Admin (talk | contribs)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

history

Noun

Tilo
tarihi

Jam'i
tarihai

Singular
history

Plural
histories

  1. tahiri shi ne labarin da suka wuce <> History is what happened in the past.
    Kwas din, ya hada da dauko tarihin cutar Murar Tsuntsaye <> The course included lectures on the history of avian influenza. [1]
    Haka ma dai bayanai da kuma sharhin masana tarihai sun bayyana cewa ba'a cikin sanyi bane aka haife shi irin na karshen shekara inda kuma suka bayar da hujjojin su gamsassu. --Naij
  2. fannin ilimi na na al'amuran da suka faru a zamanin da ya wuce
  3. legacy <> wasiyya
  4. background

Google translation of tarihi

History.

  1. (noun) history <> tarihi;